iqna

IQNA

Kungiyoyin farar hula
Tehran (IQNA) Gamayyar kungiyoyin farar hula a kasar Malaysia ta sanar da cikakken goyon bayanta ga kasar Irana tattaunawar nukiliya.
Lambar Labari: 3486646    Ranar Watsawa : 2021/12/05

Tehran (IQNA) fitattun mutane da kungiyoyi daga kasashen duniya 75 sun kirayi Joe Biden da taka rawa wajen kare hakkokin Falastinawa.
Lambar Labari: 3486036    Ranar Watsawa : 2021/06/21

Tehran (IQNA) Gwamnatin Isra’ila na ci gaba da gudanar da aikin tonon ramuka  a karkashin masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485618    Ranar Watsawa : 2021/02/04

Tehran (IQNA) wasu daga cikin fitattun mutane a kasar Morocco sun sanya hannu kan takardar yin Allawadai da kulla alaka da Isra’ila da kasar ta yi.
Lambar Labari: 3485471    Ranar Watsawa : 2020/12/18

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Morocco ta sanar da cewa, babu wani abu sabo dangane da alakarta da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485457    Ranar Watsawa : 2020/12/14